Wikimedia Foundation Universal Code of Conduct

This page is a translated version of the page Policy:Universal Code of Conduct and the translation is 76% complete.
Outdated translations are marked like this.
Wikimedia Foundation Universal Code of Conduct

Mai yasa muka tanadi Gamayyar Tsarin Gudanarwa

Mun yarda da taimakon mutane da yawa kamar yadda zamu iya dan su samu shiga ayyukan manhajojin Wikimedia domin mu cimma muradin mu na duniyar da kowa zai iya yaɗa ilimin komi baki ɗaya. Mun yarda da al'ummomin mu dake taimaka mawa su kasance mabanbanta, masu sanya wasu, da kaiwa ga kowa kamar yadda zamu iya. Muna son wadannan alummomi su zama a tsaye, da kariya, kuma da yanayi na lafiya ga kowa da suka shiga (ko suke son shiga). Harwayau, kuma zamu kare manhajojin mu daga dukkanin wadanda suke lalatawa ko gurɓata ayyukan mu.

A cikin tafiyar Wikimedia, dukkanin waɗanda ke taimakawa a manhajojin Wikimedia da sauran wurare zasu:

  • taimaka wurin samar da duniya inda kowa zai iya yaɗa ilimin komi da komi
  • kasance a cikin al'ummu dake kiyaye son rai da tsana, da kuma
  • gogoriyo akan daidai da tabbatarwa a cikin dukkanin ayyuka.

Wannan Gamayyar Tsarin Gudanarwa na ma'anar bada karanci tsari da ake zato da dabi'u da ba'a yarda da su ba. Kuma tana aukuwa ne ga kowa dake zantawa ko taimakawa a manhajojin Wikimedia da wurarensu. Kuma ta haɗa da sabbi da tsofaffin masu taimakawa, ma'aikatan dake aiki acikin manhajar, masu shirya tarurruka da wadanda aka gayyata, wadanda aka ba aiki, mambobin gudanarwa na affiliates da kuma mambobin gudanarwa na Gidauniyar Wikimedia. Haka ta haɗa da dukkanin manhajojin Wikimedia, wuraren aikace-aikace, tarukan zahiri da na kafar intanet, haka Kuma da abubuwa kamar haka:

  • tattaunawar da aka taƙaita, ta bayyane da wanda aka bari ga zaɓaɓɓu
  • tattaunawa akan ƙin amincewa da bayyana amincewa a tsakanin mambobin mutane
  • matsalolin cigaban aikace-aikace
  • ababen da suka danganci taimakawan bayanai
  • yanayi dangane da ziyartar affiliate/mutane tare da abokai na waje.

1 – Gabatarwa

Gamayyar Tsarin Gudanarwa ya bayar da zaunannen tsarin dabi'u na taimakawa a manhajojin Wikimedia a ko'ina a faɗin duniya. Al'ummu zasu iya ƙari akan wannan dan samar da tsarurruka wanda ke dauke da ma'ana ta gida da al'ada, tare da cewa an kiyaye ƙaidojin da aka bayar anan amatsayin tsarin mafi karanci.

Gamayyar Tsarin Gudanarwa na aiki daidai akan kowa ba tare da ware wasu ba. Ayyukan da suka ci karo da Gamayyar Tsarin Gudanarwa na iya sanadiyar horo. Wannan za'a iya sanya su ne ta hannun wadanda aka baiwa haƙƙi (kamar yadda ya dace da irin ta su ta gida) da/ko daga Gidauniyar Wikimedia Foundation wanda sune masu haƙƙi na mallakar farfajiyar.

2 – Expected behaviour

Dukkannin Wikimedian, koda sabo ne ko ƙwararren edita ne, ma'aikatan al'umma, sashe ce ko kuma mambobin Gidauniyar Wikimedia ne ko ma'aikata, duk suna dauke da nauyin ɗabi'ar su.

A cikin dukkannin manhajoji na Wikimedia ko shiry-shirye da bukukuwa, daɓi'u zasu kasance cikin girmamawa, nagarta, alaƙa, tafiya-tare da kuma zama ɗan ƙasa nagari. Wannan yana akan dukkannin masu bada gudummawa a cikin mu'amalar su da sauran masu bada gudummawa yan uwan su, ba tare da nuna wariya ba na shekara, hankali ko nakasa, shiga na zahiri, ƙasa, banbancin addini, banbancin yare, banbancin aji, ƙwarewa a cikin sanin yare, jinsin halitta, ko kuma sani a wani fannin ilimi. Kuma baza mu banbanta ba a tsakanin nasarori, ƙwarewa ko kuma wani matsayi a cikin tafiyar manhajojin Wikimedia.

2.1 – Girmama juna

Muna sa ran kowane Wikimedian daya bada girma ga wasu. Acikin magana tare da su, koda a intanet ko a wajen intanet na wasu wuraren Wikimedia, zamu yi tafiya da kowa tare da girmama juna.

Wannan ya hada da amma bai takaita ba ga:

  • Aiwatar da fahimta. Ku saurara domin yin kokarin fahimta me Wikimedians [link: of different backgrounds] ke son sanar da kai. Ku shirya dan tunkara da amfani da fahimtar ku, zatonku da dabi'un amatsayin Wikimedian.
  • Yi zato mai kyau, da shiga gudanar da gyara mai amfani; taimakawar Ku ta zamo ta inganta ingancin manhajar ko aikin. Bayarwa da karbar martani cikin Kyautatawa da kyakkyawan zato. Kushewa a bayar da ita ta hanyar hankali da dabi'u na gari.
  • Girmama yadda masu taimakawa suke Kira da bayyana kansu. Mutane na it's amfani da kebabbun kalamai dan bayyana kansu. Amatsayin Alama ta girmama wa, yi amfani da kalaman yayin tattaunawa tare da ko akan wadannan mutane, inda a harshe ko aiki zai yiwu. Misallai kamar:
    • Wasu kabilu ka iya amfani da wasu kebabbun sunaye dan bayyana kansu, akan amfani da sunayen da wasu ke amfani da su a tarihi;
    • Mutane n'a iya amfani da sunaye masu dauke da bakake, sauti, ko kalmomi daga harshen su wanda ya kasance baku saba da su ba;
    • Mutane da suka dauki yarda da wasu nau'in jinsi ko jima'i da daukar wasu irin wakilan sunaye;
    • Mutane masu wani nau'i na nakasa na zahiri ko tabin kwakwalwa zasu iya amfani da wani nau'in kalamai dan bayyana kansu
  • Yayin taruka n'a zahiri, zamu rika gaisuwa ga kowa da kuma yin kula da girmama zabin kowa, hankula, al'adu da bukatuwowi.

2.2 – Kamala, tafiya-tare, taimakon juna da zamantakewa mai-kyau

Muna jajircewa akan wadannan ɗabi'o'i: Dattaku shine natija acikin ɗabi'a da zantuka tsakanin mutane, wanda ya hada da mutanen da baka sani ba. Tafiya-tare shine son taimako wanda mutane ke gudanarwa a koda yaushe tare da ƙoƙarin kaiwa ga kowa. Taimakon juna da zamantakewa mai-kyau na nufin ɗaukan nauyi a koda yaushe dan tabbatar da manhajojin Wikimedia sun kasance masu aiki, da sanya rai da farfajiyoyi masu kula, da taimako ga manufar Wikimedia.

  • Civility is politeness in behaviour and speech amongst people, including strangers.
  • Collegiality is the friendly support that people engaged in a common effort extend to each other.
  • Mutual support and good citizenship means taking active responsibility for ensuring that the Wikimedia projects are productive, pleasant and safe spaces, and contribute to the Wikimedia mission.

Wannan ya hada da amma bai takaita ba ga:

  • Raino da kuma koyarwa: Taimakon sabbin da suka shugo dan su gane hanyar da kuma samun ƙwarewa a abubuwa masu muhimmanci.
  • Neman abokai masu taimakawa: basu taimako a sanda suke buƙata, da magana gare su a sanda aka masu abu da ya saɓawa dabi'un da aka zata kamar yadda Gamayyar Tsarin Gudanarwa ta nuna
  • A gane da marataba aikin masu taimakawa: Gode masu akan tallafawar da suka baka. Martaba ƙoƙarin da suka yi da basu godiya a sanda ya dace.

3 – Ɗabi'un da ba'a yarda da su ba

Gamayyar Tsarin Gudanarwa na nufin taimakawa mambobin al'umma domin su iya gane yanayoyi na dabi'u munana. Wadannan dabi'un an dauke su wadanda ba'a yarda da su ba a tafiyar Wikimedia.

3.1 – Harassment

Wannan ya haɗa da duk wani ɗabi'a da asali akayi nufin tada hankali, fusatawa ko cin mutuncin mutum, ko duk wani daɓi'a inda wannan za'a dauka shine abunda da aka nufa. Dabi'a za'a iya daukar ta cin zarafi idan ta wuce abunda mutum mai hankali ake tunanin zai dauka (da bayar da fahimtar al'ada da tunanin mutanen data hada). Cinzarafi na daukar irin yanayi na zagi, musamman ga mutane wadanda ke karkashin yanayi na rauni. A wasu lokutan, ɗaɓi'un da ba zasu iya gaiwa cinzarafi ba a matakin farko, zasu iya zama cin zarafi ta hanyar maimaici. Cin zarafi ya hada da amma bai takaita ba ga:

  • Zagi: Wannan ya hada da kiran suna, yin amfani da sunbatu ko stereotype, da duk wani farmaki da akayi akan dabi'un halayen mutum. Zagi zai iya zama ganin halayya kamar ilimi, shigar mutum, kabila, launin fata, addini, (ko rashin sa), al'ada, gida, nau'in jima'i, jinsi, nakasa, shekara, kasa, jam'iyyar siyasa, ko wani dabi'un. A wasu lokuta, nanata zunde, wasan dariya, ko bada tsoro zasu iya zama zagi idan an hada su, koda idan zancen a shi kadai bazai zama ba.
  • Cinzarafi na jima'i: Daukar hankali na jima'i ko nema na kowane iri zuwa wasua inda mutumin yasani ko yakamata yasani wanda daukar hankalin ba'a maraba dashi.
  • Razanarwa: A bayyane ko a boye neman yiwuwar tada hankali na zahiri, tozarci mara adalci, raunana mutuncin mutum, ko bayar da firgitarwa ta nuna daukan matakin doka dan samun nasarar muhawara ko tilastawa mutum yayi yadda kake so.
  • Karfafa cutar da wasu: Wannan ya hada da karfafa wani daya cutar da kansa ko kashe kansa koma karfafa shi ya aiwatar da farmaki ga wani.
  • Bayyana bayanai na wani (Doxing): Bayyana bayanan wasu’ bayanan su na kebe, kamar su; suna, gurin aikinsu, adireshin su ko imel ba tare da bada amincewarsu ba ko akan manhajojin Wikimedia ko a wani wuri, ko raba bayanai akan ayyukan su zuwa wajen manhajar Wikimedia.
  • Bibiya: Bin mutum a tsakanin manhaja(joji) da nanata sukar ayyukan su da suke da amfani da niyyar tunzura su ko dakyile su.
  • Kushe: Da gangan a rika katse tattaunawar mutane ko sanya fata mara kyau dan ya tada hankali da gangar.

3.2 – Tozarta iko, dama, ko tasiri

Tozarci na faruwa ne sanda wani a zahiri ko wani makamin na iko, dama, ko tasiri ya shiga kaskantarwa, mugunya, da/ko dabi'u na tada hankali zuwa ga wasu mutane. A muhallai na Wikimedia, zai iya daukar yanayi na magana ko tozarci na hankali Kuma zai iya kaiwa ga cinzarafi.

  • Tozarta ofishi daga masu aiki, masu rike da mukamai da ma'aikata: amfani da iko, ilimi, ko kadarori dake hannun ma'aikatan,da suka hada da masu rike da mukamai da ma'aikata na Gidauniyar Wikimedia ko Rassan Wikimedia, dan tsoratarwa da razanar da wani.
  • Tozarta girma da alaka: Yin amfani da matsayin wani da sunansa dan tsoratar da wasu. Muna tsammanin mutane tare da kwarewa mai yawa da alakoki a tafiyar da su kasance da kula sosai saboda magana marasa kyau daga garesu zai iya haifar da abunda ba'a niyyata ba. Mutane masu iko a alummu nada wani kebabban dama da za'a kalle su amatsayin abun dogoro saboda haka kada su tozarta haka dan farma wasu wadanda basu yarda da su ba.
  • Juyar da hankula: Acutance dan sanya wasu suyi shakkar fahimtar su, hankulansu, ko ganewarsu tare da niyyar yin nasarar muhawara ko tilasta wani zuwa yin abunda kuke so.

3.3 – Lalata bayanai da ɓata manhajoji

Sanya son rai da gangar, karya, bayanai akasin gaskiya, ko dakalewa, tabarbararwa ko wasu abubuwan da zasu nakasa kirkira (da/ko kula) na bayanai. Wannan sun hada amma basu takaita daga:

  • Cigaba da akasin ko share kowane irin bayanai daba a shirya ba tare da tattaunawa ba ko samar da bayani ga wasu akan haka ba
  • Tsara boyayyen tafi da bayanai dan taimaka wa wani fahimtoci ko mahanga (haka kuma ta hanyar Mara kyau ko bayar da manazartu na karya da bata daidai hanyar da ake bi wurin rubuta bayanai)
  • Zancen kin-jini ko wani iri, ko kowane irin yare dake banbantawa da akai niyyar kyematarwa, kaskantarwa, haddasa kyama ga wasu ko kungiyoyi akan abunda da suke ko suka yi Imani dashi ko suka yarda akai.
  • Mara amfani, ba'a tabbatar ba kuma tabarbararwa da sanya alamomi, hotuna, ko duk wani irin abubuwa tare da niyyar tsoratarwa ko cutar da wasu (ko daura masa tursasawa na mugunya akan bayanai).